Bangaren siyasa da zamantakewa;Said Muhammad Huseini ministan al'adu a wani zama da masu kula da ofisoshin yada al'adun Iran a ketare ya jaddada hadin kan da za su ba su a wannan aiki.
Cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a Iran ikna ta watsa rahoton cewa; Said Muhammad Huseini ministan al'adu a wani zama da masu kula da ofisoshin yada al'adun Iran a ketare ya jaddada hadin kan da za su ba su a wannan aiki.Ya kara da cewa; gudanar da kasuwar baje kolin ta tsawon mako guda kan al'adu da za a nuna abubuwan sinima wata damar ce ga masana da kwararru na waje da kuma na kasa kasa da za su hadu da takwarorinsu na Iran da kowane zai nuna tasa iyawar.
549380