IQNA

A Dabra Da Taron Marubuta Musulmi Na Duniya An Gudanar Da Taro

Bangaren adabi; a tarurruka biyar ne a ka gudanar a dabra da taron marubuta na duniyar musulmi da kuma abubuwan da suke rubutawa day a shafi Musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyare hulda da jama'a a taron kasa da kasa na marubutan duniyar musulmi ta watsa da rahoton cewa; a tarurruka biyar ne a ka gudanar a dabra da taron marubuta na duniyar musulmi da kuma abubuwan da suke rubutawa day a shafi Musulunci. Ali Zari'I Najafdari mai bawa shugaban kasa shawara kuma babban sakataran gudanar da tarurruka na kasa da kasa da kuma wannan taro na marubuta na duniyar musulmi kan wannan lamari ya bayyana cewa;kur'ani mai girma da tarjumarsa da maganar kare hakkokin marubuta da masu tarjama a duniyar musulmi suna daga cikin abubuwan da suka tattauna a kai a gurin wadannan tarurruka.



552051