IQNA

Mai Fatawa A Labanon Ya Bukaci Daukan Mataki Kan HKI A Aikace

Bangaren siyasa da zamantakewa; mai bada fatawa a kasar Labanon a cikin wani jawabi day a gabatar ya bukaci kawo karshen ci gaba da gina matsugunnan Yahudawa da haramtacciyar kasar isra'ila ke yi .
Daga reshenta da ke kasar Labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikan ta watsa rahoton cewa; mai bada fatawa a kasar Labanon a cikin wani jawabi day a gabatar ya bukaci kawo karshen ci gaba da gina matsugunnan Yahudawa da haramtacciyar kasar isra'ila ke yi . Muhammad Rashid Kabani ya jaddada cewa; dole ne a kawo karshe da intar da Palsdinawa daga zaluncin yan mamaye da zaluncin haramtacciyar kasar Isrta'ila na dogon lokaci.


551999