Bangaren siyasa da zamantakewa;Ayatullahi Kablan mukaddashin shugaban majalisar koli ta musulmin shi'a a kasar Labanon ya jaddada cewa; ganin kur'ani mai girma gaskiya ne day a tattara maganganun littafan da Allah ya sabkar da kuma riko da wahayi yana da kayu a karfafa koyar da addinin Musulunci da daukan matakan hadin kai.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga kasar Labanon ta watsa rahoton cewa; Ayatullahi Kablan mukaddashin shugaban majalisar koli ta musulmin shi'a a kasar Labanon ya jaddada cewa; ganin kur'ani mai girma gaskiya ne day a tattara maganganun littafan da Allah ya sabkar da kuma riko da wahayi yana da kayu a karfafa koyar da addinin Musulunci da daukan matakan hadin kai.
551954