Bangaren al'adu da fasaha: A kasar Labanon ne aka fara wata kasuwar baje kolin zane na Iraniya da ofishin da ke kula da yada al'adun iran a kasar Faransa ya dauki dawainiyar gudanarwa a gidan ajiyar kayan tarihi na garin Kana a kasar ta Labanon.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga hukumar da ke kula da al'adun Iran a Ketare ta watsa rahoton cewa; A kasar Labanon ne aka fara wata kasuwar baje kolin zane na Iraniya da ofishin da ke kula da yada al'adun iran a kasar Faransa ya dauki dawainiyar gudanarwa a gidan ajiyar kayan tarihi na garin Kana a kasar ta Labanon. Wannan wata dam ace ga masu zane Iraniyawa da kuma al'ummar Labanon na ganewa idonsu yadda Iraniyawa suka samu ci gaba a wannan fanni na zane zane.
552003