IQNA

An wallafa Jummullar Abubuwan Da Aka Tatttara Kan Musulunci da Musulmi A Ural

Bangaren al'adu da fasaha; an wallafa bayanai gamsassu da aka tattaro kan Musulunci da musulmi a kuduncin Ural n akasar Rasha.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar da ke kula da yada al'adun Iran da kara kusanci na Musulunci ta watsa rahoton cewa: an wallafa bayanai gamsassu da aka tattaro kan Musulunci da musulmi a kuduncin Ural n akasar Rasha.Bayanan da aka tattaro za su kara bunkasa masaniya kan yadda addinin Musulunci da rayuwar musulmi ke a wannan yanki.Kuma wannan bayani ya shafi shekaru dari da suka gabata da kuma abubuwan da aka tattara ya kumshi shafuka dari biyu.


551889