IQNA

Wallafa Jaridar Da Ta Shafi Addinai A Katar

Bangaren kasa da kasa; malaman jami'ar kula da harkokin kasa da kasa ta Jorge Tawon da ke birnin Doha na kasar Katar it ace ke wallafa wannan jaridar ta addinai a cikin harsunan larabci da Turanci da zummar karfafa fahimta juna a tsakanin addinai da kuma yakar tsananin ra'ayin addini.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar kasar Katar ta Alshark ta watsa rahoton cewa; malaman jami'ar kula da harkokin kasa da kasa ta Jorge Tawon da ke birnin Doha na kasar Katar it ace ke wallafa wannan jaridar ta addinai a cikin harsunan larabci da Turanci da zummar karfafa fahimta juna a tsakanin addinai da kuma yakar tsananin ra'ayin addini.Har ila yau ta hanyar wannan jaridar da sauran lamura makamantan wannan ne za a iya samu a cimma duk wata manufa da ake son cimma wad a ta shafi addini.

556162