IQNA

Mujallar Zamzam Ta Musamman Karo Na Dari Da Biyu Ta Fito

Bangaren kasa da kasa : a karo na dari da biyu mujallar Zamzam ta musamman kan matasa da harshen Turanci ta fito da cibiyar nzarin Musulunci da ke karkashin hukumar yada al'adu na Musulunci ta dauki nauyin bugawa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a karo na dari da biyu mujallar Zamzam ta musamman kan matasa da harshen Turanci ta fito da cibiyar nzarin Musulunci da ke karkashin hukumar yada al'adu na Musulunci ta dauki nauyin bugawa. A wannan karo mujallar ta kawo takaitaccen tarihin rayuwar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka da kuma bada masaniya kan fitaccen mawakin nan Kaisar Amir Pur .


558004