IQNA

Fadada Ilmi Da Wayewar musulmi Hanya Ce Ta Yakar Ta'addanci

Bangaren siyasa : babban sakataren hukumar kusanci tsakanin musulmi ya bayyana cewa babbar hanaya ta yakar ta'addnci ita ce ta fadada ilimi da wayewa tsakanin musulmi a dukan fannoni da yanayi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na hukumar da ke lura da kara kusanci tsakanin musulmi da ken an Iran ta watsa rahoton cewa; babban sakataren hukumar kusanci tsakanin musulmi ya bayyana cewa babbar hanaya ta yakar ta'addnci ita ce ta fadada ilimi da wayewa tsakanin musulmi a dukan fannoni da yanayi. Da haka ne kuma za a samu a cimma burin da aka sa gaba na tabbatar da adalci da sulhu na gaskiya da kuma fahimta ta bai daya.

560943