IQNA

Turkiya Ta Sake Bayyana Adawarta Da Ayyukan Yahudanci

Bangaren siyasa da zamantakewa; shugaban kasar Turkiya a cikin wani jawabi day a gabatar kan matsalar Palasdinu kan adamtaka ya sake bayyana adawarsa da mumunar siyasar nuna kama da mamaye mai fadi da haramtacciyar kasar Isra'ila ke nunawa palasdinawa.
Dara reshentra da ke kasar Turkiya ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar gwamnatin Suriya Sana ta watsa rahoton cewa; shugaban kasar Turkiya a cikin wani jawabi day a gabatar kan matsalar Palasdinu kan adamtaka ya sake bayyana adawarsa da mumunar siyasar nuna kama da mamaye mai fadi da haramtacciyar kasar Isra'ila ke nunawa palasdinawa. Shugaban kasar ta Turkiya Abdallah Gol a wani jawabi ne day a gabatar a gaban manema labarai a Ankara ya bayyana cewa matsala da lamarin Palsdinu ba kawai ya shafi Palsdinawa bas u kadai ko larabawa da musulmi ba a'a ya shafi dukan dan adam a duniya saboda haka ya kamata duniya ta maida martani mai karfi da fadi kan abubuwan da ke faruwa kan palasdinawa a yankunansu kuma gabaci,yammaci ,arewaci da kudunci a fadin duniya a tashi domin kalubalantar wannan zalunci na yahudawan sahayoniya.


561413