IQNA

Zanga-zangar Adawa Da Masu Kamar Sanya Hijiabi A Istambul

Bangaren al'adu da fasaha: wani gungu nay an jami'a masu sanya hijabi a kasar Turkiya sun yi suka ta hanyar gudanar da wata gagaramar zanga-zanga kan duk wani matakin yin sako-sako da sanya Hijabi ba wai kawai farilla ban e daga Allah takalifi ne na shari'a kuma sun gudanar da wannan zanga-zanga ne a birnin Stambul na kasar Turkiya.
Daga kasar Turkiya ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Al'alam ta watsa rahoton cewa; wani gungu nay an jami'a masu sanya hijabi a kasar Turkiya sun yi suka ta hanyar gudanar da wata gagaramar zanga-zanga kan duk wani matakin yin sako-sako da sanya Hijabi ba wai kawai farilla ban e daga Allah takalifi ne na shari'a kuma sun gudanar da wannan zanga-zanga ne a birnin Stambul na kasar Turkiya. Kuma a wannan rana sun taru ne yan jami'ar a gaban wani gini da ake gudanar da kasuwar baje koli inda suka fitar da jawabi mai karfi.

562061