IQNA

Tarbiyartar Da Masu Tabligi A Cikin Larabci Da Turanci

Banagaren manema labarai: maryam Kiyani Bidgali: mu'assisar kasa da kasa ta nazarin Musulunci za ta karbi talibai da za su yi karatu a shekarar karatu ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara da kuma dubu daya da dari uku da cis'in.
Bayan ta nakalto daga cibiyar bada labarai ta Hauza,cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; maryam Kiyani Bidgali: mu'assisar kasa da kasa ta nazarin Musulunci za ta karbi talibai da za su yi karatu a shekarar karatu ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara da kuma dubu daya da dari uku da cis'in.Kuma wadanda za a bawa Horan za su iya bada ilimi a makarantun ilimi da yada addini na kasashen duniya ba tare da wata matsala ba.



564190