Bangaren manema labarai; Mahmud Babayi Sawasari: mai bada shawara kan harkokin bincike na Kamfiyota da ilimin Musulunci ya bayyana cewa;rabon yan shi'a miliyon dari biyu da biyar na Internet ya yi kadan.
Bayan ta nakalto daga cibiyar labarai ta Hauza ,cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Mahmud Babayi Sawasari: mai bada shawara kan harkokin bincike na Kamfiyota da ilimin Musulunci ya bayyana cewa;rabon yan shi'a miliyon dari biyu da biyar na Internet ya yi kadan. Said Jawad Mazlumi mai bada shawar kan harkokin bincike a cibiyar da ke gudanar da bincike kan harkokin Kamfiyota da ilimin Musulunci a ranar talatin da daya ga watan farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a bukin kaddamar da aikinta ya yi wannan bayani.
566217