Bangaren kasa da kasa: karamar Jami'a ta Katolika a birnin Cismaoc da cibiyar nazari kan addinin musulunci a wannan lokaci sun ware bangaren yin digiri na uku kan abubuwan ci na halal.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga Darangan Uclouvain da k kula da bangaren yin digiri da na nazari kan al'umma ta watsa rahoton cewa; karamar Jami'a ta Katolika a birnin Cismaoc da cibiyar nazari kan addinin musulunci a wannan lokaci sun ware bangaren yin digiri na uku kan abubuwan ci na halal. Wannan wani babban ci gaba net a fuskar ilimi da ci gaban al'umma da kuma addini a wannan kasa ta Beljuim.
570352