IQNA

An Bude Darul Ulum Na Imam Sadik (AS) A Hirat

Bangaren siyasa da zamantakewa;: A bude Babban dakin Ilimi na Imam Sadik (AS) a Hirat na kasar Afganistan a ranar talata bakwai ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa bayna ta jiyo daga majiyar labarai ta kusa da gwamnatin wannan kasa ta Afganistan cewa; A bude Babban dakin Ilimi na Imam Sadik (AS) a Hirat na kasar Afganistan a ranar talata bakwai ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara. Wannan dakin karatu da ilmi na Imam Sadik (AS) zai bawa mutanan lardin na Hirat damar binkasa ilimi da bincike.


570425