IQNA

Wayar Da Matasa Ta Dukan Bangare Shi Yafi Wajen Fuskantar Kafafe

Bangare kasa da kasa; wayar da fadakar da matasa musulmin ta dukan bangarori it ace hanya mafi dacewa wajen fuskanta da yakar makircin kafafen watsa labarai.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa Bashari Rahman malamin jami'a kuma marubuci dan kasar Pakistan a wata tattauna day a yi cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani Ikna ya bayyana cewa: wayar da fadakar da matasa musulmin ta dukan bangarori it ace hanya mafi dacewa wajen fuskanta da yakar makircin kafafen watsa labarai.Matukar matasa musulmi suka samu ilimi da wayewar da suke bukata da wuya kafafen watsa labarai masu kullawa musulmi da addininsu a Turai su iya yin tasiri kan matasamu.


570260