IQNA

An Fara Baje Koli Na Binciken Sirar Annabi (SWA) A Madina

Bangaren kasa da kasa:an fara taron baje kolin bincike kan siratul Nabiyi a madina da aka fara a ranar sha daya da ga watan Ordebehesht na sheakara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a cibiyar ilimi ta Khatiban da limamai masallatai a jami'ar Tayyiba ta birnin Madina Munawwara.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Nasij ta watsa rahoton cewa; an fara taron baje kolin bincike kan siratul Nabiyi a madina da aka fara a ranar sha daya da ga watan Ordebehesht na sheakara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a cibiyar ilimi ta Khatiban da limamai masallatai a jami'ar Tayyiba ta birnin Madina Munawwara.
Kuma wannan kasuwar baje koli ta bincike za ta kwashe kwanaki hudu ana gudanarwa.

571150