IQNA

Bincike Kan Tasirin Juyin Juya halin Musulunci A Fim Din Iraniyawa

Bangaren kasa da kasa; a Suiziland ana bincike kan tasirin juyin juya halin Musulunci a kan fim din Iraniya a wani zama na musamman kan Fim da Musulunci da za a gudanar a ranar hudu ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara da jami'ar Janeba a Suiziland ta gudanar.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga unige ta watsa rahoton cewa; ; a Suiziland ana bincike kan tasirin juyin juya halin Musulunci a kan fim din Iraniya a wani zama na musamman kan Fim da Musulunci da za a gudanar a ranar hudu ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara da jami'ar Janeba a Suiziland ta gudanar. Marubuta da daman e za su halarci wajen wannan taro da kuma masu yin fina-finai a duniya.


573011