IQNA

Kasar Italiya Ta Goyin Bayan Shirin Birin Nuwakcot Babban Birnin Al'adu

Bangaren kasa da kasa; mininstan al'adu na Mauritaniya ya bayyana cewa; kasar Italiya a shirye take ta taimakawa kasar na zama babban birnin kasar ya zama babban birnin al'adu a duniyar musulmi a shekara ta dubu biyu da goma.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Akhbar a kasar Mauritaniya ta watsa rahoton cewa; ; mininstan al'adu na Mauritaniya ya bayyana cewa; kasar Italiya a shirye take ta taimakawa kasar na zama babban birnin kasar ya zama babban birnin al'adu a duniyar musulmi a shekara ta dubu biyu da goma.



574210