IQNA

Litafin Alirhab Walunf fi Dauil Kur'an Da ke Magana Kan Ta'addanci

Bangaren kasa da kasa: a kasuwar baje koli ta kasa da kasa a nan birnin Tehran an kawo littafin Al'irhab Wal-unf fi dauil Kur'ani da ke magana kan ta'addanci da rashin tausayi da suka zo a cikin kur'ani kuma wannan shi ne karon farko da aka kawo irin wannan loittafi a mu'assisar Darul Wila ta kasar Labanon.


Hasan Kasim Khalifa shugaban mu'assisar wallafa da kuma yadawa littafai ta Darul Wila'a ta Labanon a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna a gurin da ake wannan kasuwar baje kolin littafai karo na ashirin da uku a kasuwar kasa da kasa ta Tehran ya bayyana cewa; a kasuwar baje koli ta kasa da kasa a nan birnin Tehran an kawo littafin Al'irhab Wal-unf fi dauil Kur'ani da ke magana kan ta'addanci da rashin tausayi da suka zo a cikin kur'ani kuma wannan shi ne karon farko da aka kawo irin wannan loittafi a mu'assisar Darul Wila ta kasar Labanon.


576639