Bangaren kasa da kasa; a koro na uku a kasar Rasha za a baje kolin littafan Musulunci daga ranar ashirin zuwa ashirin da hudu ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a garin Kazan babban birnin Tataristan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar Info Islam ta watsa rahoton cewa; a koro na uku a kasar Rasha za a baje kolin littafan Musulunci daga ranar ashirin zuwa ashirin da hudu ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a garin Kazan babban birnin Tataristan.
579603