Bangaren kasa da kasa:taron malaman fikihu da ke nazari kan bangaren shari'a kan amfani da Internet a birnin Kutiib na kasar Saudiya kuma an gudanar da wannan taro a ranar ashirin da takwas ga watan Ordebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin a huseiniyar Alfatimiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Asad dangane da wannan labari ta watsa rahoton cewa; taron malaman fikihu da ke nazari kan bangaren shari'a kan amfani da Internet a birnin Kutiib na kasar Saudiya kuma an gudanar da wannan taro a ranar ashirin da takwas ga watan Ordebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin a huseiniyar Alfatimiya. Wannan taro cibiyar nazari da bincike ta malaman Kuteib ta shirya da aka samu halartar malamai dam asana.
580960