Bangaren kasa da kasa; taro na uku na malaman masallatai da masu bada shawara kan harkokin addini a nahiyar turai da aka gudanar a kasar Ostriya an kawo karshensa a a ranar litinin ashirin ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya kuma an gudanar da taron ne a birnin Viyana fadar mulkin kasar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar eurasiareview ta watsa rahoton cewa;
; taro na uku na malaman masallatai da masu bada shawara kan harkokin addini a nahiyar turai da aka gudanar a kasar Ostriya an kawo karshensa a a ranar litinin ashirin ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya kuma an gudanar da taron ne a birnin Viyana fadar mulkin kasar. A takardar bayan taro a wanan taro na malaman masallatai da masu bada shawara na turai karo na uku sun jaddada wajibcin fadada harkokin al'adu da yada addinin Musulunci ga wadanda ba musulmi ba da kuma yakar masu bata sunan addini da tsananta gaba da addini .
580860