IQNA

Musulmin Kafkaz Za Su Ci Gaba Da Gina Masallacin Fatima Zahra (S)

Bangaren kasa da kasa;Raimai DadaShufa shugaban da ke kula da harkokin jaridu a ofishin musulman Kafkaz QMI ya bada labarin ci gaba gina masallacin Hadarat Fatimatul Zahra (AS).



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Iran Ikna bayan ta nakalto daga Islam Azeri ta watsa rahoton cewa; Raimai DadaShufa shugaban da ke kula da harkokin jaridu a ofishin musulman Kafkaz QMI ya bada labarin ci gaba gina masallacin Hadarat Fatimatul Zahra (AS).


581067