Bangaren kasa da kasa; Sheikhul Islam Shakuri Pashazade shugaban ofishin da ke kula da musulmin kafkaz sun bayyana cewa akwai yuyuwar a hada darussan addini a makarantun gaba da sakandare a makarantun gwamnatin kasar Azarbeijan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga trend ta watsa rahoton cewa; ; Sheikhul Islam Shakuri Pashazade shugaban ofishin da ke kula da musulmin kafkaz sun bayyana cewa akwai yuyuwar a hada darussan addini a makarantun gaba da sakandare a makarantun gwamnatin kasar Azarbeijan.Wannan mataki idan aka fara kaddamar da shi zai taimaka matuka gaya wajen tabbata da harkokin ilimi a wannan kasa da kuma fito da martabar musulmi da ke rayuwa a wannan kasa.
581796