Bangaren kasa da kasa : a kasar Turkiya ne za a gudanar da taron kasa da kasa da aka ba shi taken tasirin addinin musuluncu ga rayuwar mata kuma kungiyar da ke kula da himma da ayyukan mata na kasar Turkiya ta shirya daga ranar zshidda zuwa bakwai ga watan khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani nan Jamhuriyar Musulunci tai ran ikna bayan ta nakalto daga euractiv ta watsa rahoton cewa; a kasar Turkiya ne za a gudanar da taron kasa da kasa da aka ba shi taken tasirin addinin musuluncu ga rayuwar mata kuma kungiyar da ke kula da himma da ayyukan mata na kasar Turkiya ta shirya daga ranar zshidda zuwa bakwai ga watan khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya. Wannan taro wata babbar dam ace ga mata musulmi musamman na kasar Turkiya domin sanin halin da suke ciki da kuma yadda za su magance matsalolin da ke ci masu tuwo a kwarya.
585662