IQNA

Bincike Kan Rawar Da Shari'a Ke Yi A Kan Harkokin Kudi

Bangaren kasa da kasa; a ranar biyar ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a birnin Manama fadar mulkin kasar Bahrain aka fara gudanar da taro na binciken irin rawa da tasirin da bangaren shari'a ke takawa a kan mu'assisoshin kudi .



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar kasa da kasa ta alshark Ausat ta watsa rahoton cewa; a ranar biyar ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a birnin Manama fadar mulkin kasar Bahrain aka fara gudanar da taro na binciken irin rawa da tasirin da bangaren shari'a ke takawa a kan mu'assisoshin kudi .An samu halartar masana da masu bincike da nazari da dama da suka gabatar da jawabai masu gamsarwa da bincike kan wannan lamari.

586128