IQNA

Taro A Kai-Akai Kan Sanin Addinin Musulunci A Austriya

Bangaren kasa da kasa; a ranekun sha biyu,ashirin da shida na watan Khurdad da kuma ranar tara ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Lakmaba na kasar Austriya za a gudanar da taro a jere kan sanin masaniya kan addinin Musulunci .


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga mwa.org.au ta watsa rahoton cewa; a ranekun sha biyu,ashirin da shida na watan Khurdad da kuma ranar tara ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Lakmaba na kasar Austriya za a gudanar da taro a jere kan sanin masaniya kan addinin Musulunci . Wannan wannan jerin tarurruka an gudanar da wasu tarurrukan a ranekun ashirin da biyu da ashirin da tara na watan Ordebehesht day a gabaya a dakin taro na kungiyar hadin kan kasashen Turai.



585813