IQNA

An Yi waje da Wata Mata Mai sanye da Hijibi A Wata Makaranta

Bangaren kasa da kasa; wata makaranta ta Jamusanci Mai suna Schmidth a birnin Kudus da aka mamaye ta yi waje da wata mata mai sanye da hijabi saboda da kawai tana sanye da hijabi.


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Palestine –Info ta watsa rahoton cewa: ; wata makaranta ta Jamusanci Mai suna Schmidth a birnin Kudus da aka mamaye ta yi waje da wata mata mai sanye da hijabi saboda da kawai tana sanye da hijabi. Wannan mataki na nuna wariya shi ne irinsa na farko day a faru a birnin Kudus kuma ya fuskanci maida martani mai tsanani daga uwayen yara day an makaranta a wannan makaranta.yan makarata a wanna makaranta bayan korar malama Nadra Alnimari yan shekaru ashirin da bakwai ta nuna rashin jindadinta .

587037