Bangaren kasa da kasa; a kasar Bahrain a ranekun biyar da shidda ga watan khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari tara da tamanin da tara ne a ka gudanar da taro karo na tara kan shari'ar muslunci da zummar binciken rawar da Bahrain ke takawa wajen ci gaban ma'asana'anti da bangaren kudi da Musulunci da duk wani lamari day a shafi wadannan abubuwa biyu.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta AME Info ta watsa rahoton cewa; ; a kasar Bahrain a ranekun biyar da shidda ga watan khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari tara da tamanin da tara ne a ka gudanar da taro karo na tara kan shari'ar muslunci da zummar binciken rawar da Bahrain ke takawa wajen ci gaban ma'asana'anti da bangaren kudi da Musulunci da duk wani lamari day a shafi wadannan abubuwa biyu. Hukumar da ke kula da ajiya da shiga da ficen kudade ta kasar net a shirya wannan taro na kwanaki biyu karo na tara a kasar .
586998