Bangaren kasa da kasa: kasuwar baje kolin kayayyakin da suka shafi kur'ani da iya rubutu na Musulunci a jahar Jorgiya ta kasar Ameerika daga ashirin da takwas zuwa sha hudu ga watan Aazar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a gidan kollo da ajiyar kayayyakin tarihi na makel si Karlos a wannan jahar.
Cibiyar da ke kula da harakokin kur'ani a nan jamhuriyart Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta carlos.emroy.edu ta watsa rahoton cewa;
kasuwar baje kolin kayayyakin da suka shafi kur'ani da iya rubutu na Musulunci a jahar Jorgiya ta kasar Ameerika daga ashirin da takwas zuwa sha hudu ga watan Aazar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a gidan kollo da ajiyar kayayyakin tarihi na makel si Karlos a wannan jahar.
587603