Bangaren kasa da kasa; taro na hadin guiwar komitin koli da komitin kula da shirya tarurruka sun gudanar da tarurruka na zabar birnin Najaf mai tsarki a matsayin babban birnin al'adu na duniyar musulmi a shekara ta dubu biyu da goma sha biyu miladiya kuma an gudanar da hakan ne a ranar bakwai ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.
Cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Aswatul Irak ta watsa rahoton cewa; taro na hadin guiwar komitin koli da komitin kula da shirya tarurruka sun gudanar da tarurruka na zabar birnin Najaf mai tsarki a matsayin babban birnin al'adu na duniyar musulmi a shekara ta dubu biyu da goma sha biyu miladiya kuma an gudanar da hakan ne a ranar bakwai ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.
587571