Bangaren kasa da kasa; cibiyar da ke kula da harkokin bincike da koyarwa ta Musulunci da ke karkashin bankin Musulunci da ci gaba ta tsara da kaddamar da wani shiri mai aiki da na'ura da ke bayar da bayanai da suka shafi harkokin kudi a bankoki da cibiyoyi masu harkar kudi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga jaridar kasar Saudiya darul Hayatu ta watsa rahoton cewa; cibiyar da ke kula da harkokin bincike da koyarwa ta Musulunci da ke karkashin bankin Musulunci da ci gaba ta tsara da kaddamar da wani shiri mai aiki da na'ura da ke bayar da bayanai da suka shafi harkokin kudi a bankoki da cibiyoyi masu harkar kudi.Kuma ana iya ziyartar wannan shafi kan wannan adreshi kamar haka:www.IBISonline.net kuma wannnan ana ganin zai taimaka matuka gaya wajen warware irin wadannan matsaloli da suka shafi harkokin Banki da kudade.
593016