Bangaren kasa da kasa; taro da aka bawa taken islam da kuma al'umma da kungiyar da ke kula da harkokin addini da al'adu a garin Batman na kasar Turkiya ta shirya a ranar lahadi sha shidda ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin addini a nan jamhuriyar Musulunci tai ran Ikna bayan ta nakalto daga medya 73 ta watsa rahoton cewa; taro da aka bawa taken islam da kuma al'umma da kungiyar da ke kula da harkokin addini da al'adu a garin Batman na kasar Turkiya ta shirya a ranar lahadi sha shidda ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.A wajen wannan taro wadanda suka gabatar da shi sun yi bayani ne kan yadda addinin Musulunci yake bawa al'umma muhimmanci da yadda yake nunawa al'ummar hanya madaidaiciya.
593048