Bangaren kasa da kasa; a karo na goma ked a ake gudanar da taron da baje kolin kasa da kasa na Imam Ali (AS) da aka bawa wannan taro taken Hadarat Ali (AS) muryar adalci gad an adam a najaf mai tsarki.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Aba'a ta watsa rahoton cewa; a karo na goma ked a ake gudanar da taron da baje kolin kasa da kasa na Imam Ali (AS) da aka bawa wannan taro taken Hadarat Ali (AS) muryar adalci gad an adam a najaf mai tsarki. A wajen wannan taro dai mahalara za su yi magana ne kan abubuwan da suka shafi Imam Ali (AS) da bayanansa da kuma irin jawabansa kan adalci da kare gaskiya da ya yi da kuma tarihin rayuwarsa.
594132