Bangaren adabi: babban sakataren shirya taron kasa da kasa na marubta na duniyar musulmi ya bayyana halartar marubuta a taron.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga bangaren bada labarai na kungiyra marubuta ta duniyar musulmi ta watsa rahoton cewa; : babban sakataren shirya taron kasa da kasa na marubta na duniyar musulmi ya bayyana halartar marubuta a taron. Kimanin marubuta da mawallafa daga kasashe talatin na duniya ne a ranekun talatin da talatin da daya za su halarci wannan taro na marubuta na kasashen duniyar musulmi.
596303