IQNA

Za A Kafa Cibiyar Marubuta Ta Duniyar Musulmi

Bangaren adabi; a tunanin Mahmud Purohab ganin yadda marubuta masu yawa daga duniyar musulmi za su halarci taro da tattauanawa a inua guda ana bukatar amfani da wannan dama wajen kafa cibiyar kasa da kasa ta marubuta da masu tarjama ta kasashen musulmi.
Mahmud Purohab marubuci a Hauzar addinai ta kananan yara da matasa a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ya bayyana cewa; ; a tunanin Mahmud Purohab ganin yadda marubuta masu yawa daga duniyar musulmi za su halarci taro da tattauanawa a inua guda ana bukatar amfani da wannan dama wajen kafa cibiyar kasa da kasa ta marubuta da masu tarjama ta kasashen musulmi.


597745