Bangaren kasa da kasa; a daidai lokaci na kuratowar ranekun azumin Ramadana na wannan shekara a masallatan Bosni Herzogobi an fara shirye;shirye da tsare-tsare na Musulunci da ofishin jami'ayar da ke raya abubuwan addini a Koweiti da sarayovo sna tunkarar wannan watan mai alfarma na Ramadana.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta a yankin Balkan bayan ta nakalto daga jaridar kasa da kasa ta Alshark Ausat ta watsa rahoton cewa; a daidai lokaci na kuratowar ranekun azumin Ramadana na wannan shekara a masallatan Bosni Herzogobi an fara shirye;shirye da tsare-tsare na Musulunci da ofishin jami'ayar da ke raya abubuwan addini a Koweiti da sarayovo sna tunkarar wannan watan mai alfarma na Ramadana. Daga cikin irin tsari da shirin da aka tsara akwai bada buda baki da a ranekun watan Ramadan a masallatai a Bosniya Herzogovi da gabatar da wa'azi da jawabai a masallatai da kuma karatun kur'ani mai girma.
598345