IQNA

A Indonooziya An Bude Wani Shashe Na Jami'ar Azhar

Bangaren kasa da kasa : Sheikkul Azzahar ya bada labarin bude wani sabon sashe na wannan jami'a da cibiyar Musulunci nan bad a jimawa ba.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikn reshenta dake kudu maso gabacin asiya bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Muhit Ahmad ta watsa rahoton cewa; Sheikkul Azzahar ya bada labarin bude wani sabon sashe na wannan jami'a da cibiyar Musulunci nan bad a jimawa ba. Wannan rshen na jami'ar Azhar zai bawa musulmi yan sauran kasashen waje damar ci gaba da daukan radasi da karatunsa har su kammala.


598328