Bangaren al'adu; An bude wata sabuwar babbar cibiyar raya al'adu da ilimin addinin musulunci mai suna cibiyar shugabar matan duniya a birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani day a nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanan an habarta cewa, an bude wata sabuwar babbar cibiyar raya al'adu da ilimin addinin musulunci mai suna cibiyar shugabar matan duniya a birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanan. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan sabuwar cibiya za ta gagarumar rawa wajen wayar da kan mata a kan harkokin addinin musulunci.599623