Bangaren kasa da kasa; Mushtashrikin bayan yin nazari da dogon tunani mai zurfi sun dugufa wajen tarjamar kur'ani da kuma malamai da masu bincike da nazari musulmi ke yin nazari kan wannan tarjamar da suka yi da kuma suka ce wannan babban darine ga Musulunci da musulmi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa Mushtashrikin bayan yin nazari da dogon tunani mai zurfi sun dugufa wajen tarjamar kur'ani da kuma malamai da masu bincike da nazari musulmi ke yin nazari kan wannan tarjamar da suka yi da kuma suka ce wannan babban darine ga Musulunci da musulmi. Abdul Rahim ALsayih wani marubuci kuma malamin ilimin Kalami da Falsafa a jami'ar Usulun Din a jami'ar Azhar kuma malamin a jami'ar Ummul Kur'a a birnin makka yana daga cikin wandan suka fadin hakan a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna.
;
599130