IQNA

A Bashkiristan An Bude Wani Daki Na Iran

Bangaren al'adun da fasaha: an gudanar da bukin bude wani daki na musamman ga Iran a jami'ar koyar da ilimin tarbiya a garin Ufa babban birnin jamhuriyar Bashkiristan kuma ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a wannan kasar ya dauki nauyin hakan.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran da kuma kara kusanci atsakanin kasashen musulmi da musulmi a fadin duniya ta watsa rahoton cewa; an gudanar da bukin bude wani daki na musamman ga Iran a jami'ar koyar da ilimin tarbiya a garin Ufa babban birnin jamhuriyar Bashkiristan kuma ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a wannan kasar ya dauki nauyin hakan.


600139