Bangaren al'adu da fasaha; a ranar ashirin da bakwai ga watan Khurdad tare da halatar jami'an gwamnati aka kaddamar da fara mako guda na al'dun Iran a wannan kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar yada al'adun jamhuriyar Musulunci a ketare da kuma kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi da kuma musulmi a fadin duniya ta watsa rahoton cewa; a ranar ashirin da bakwai ga watan Khurdad tare da halatar jami'an gwamnati aka kaddamar da fara mako guda na al'dun Iran a wannan kasa. Za a share tsawon mako guda cir ana gudanar da shagulgula da bayanai da suka shafi al'adu na jamhuriyar Musulunci a jamhuriyar Kashristan ta Rasha.
600055