Bangaren al'adu da fasaha; ofishin da ke kula yada al'adun Iran a kasar Labanon ta shirya taron girmama wadanda suka shirya gasar al'adu da aka bawa taken Sirar Imam Khomeini ®.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuiyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar al'adu kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi da musulmi a fadin duniya ta watsa rahoton cewa; ofishin da ke kula yada al'adun Iran a kasar Labanon ta shirya taron girmama wadanda suka shirya gasar al'adu da aka bawa taken Sirar Imam Khomeini ®. A ranar ashirin da takwas ga watan khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara aka gudanar wannan gasar da kungiyar Hizbullahi ta shira a birnin Beirut fadar mulkin kasar ta Labanon.
601066