Bangaren al'adu da fasaha; an gudanar da bukin nuna littafin da ake son wallafawa na Hadis Bidari da Hamid Ansari ya rubuta day a shafi rayuwar siyasa da ilimi na Imam Khomeini ® kuma wannan littafi za kai shi a kasuwar baje kolin littafai ta kasa da kasa a Pudguritasa babban birnin Mantenegro.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuiyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar yada al'adun Iran a kasashen ketare da kuma kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi ta watsa rahoton cewa; an gudanar da bukin nuna littafin da ake son wallafawa na Hadis Bidari da Hamid Ansari ya rubuta day a shafi rayuwar siyasa da ilimi na Imam Khomeini ® kuma wannan littafi za kai shi a kasuwar baje kolin littafai ta kasa da kasa a Pudguritasa babban birnin Mantenegro. An nuna bongon wannan littafi kafin a buga shi a gaban manyan malamai dam asana harkokin ilimi da shugabanni .
600739