Bangaren fasaha da al'adu; Wani fitacce mawakin larabawa ca kasar Labanan Hassan Jafar Nuruddin ya rubuta wata waka a cikin harshen larabci dangane da waki'ar Karbala.
Kamfanin dilalncin labaran Iqna ya habarta cewa, wani fitacce mawakin larabawa ca kasar Labanan Hassan Jafar Nuruddin ya rubuta wata waka a cikin harshen larabci dangane da waki'ar Karbala. Bayanin ya ci gaba da cewa mawakin ya mayar da hankali wajen bayyana hakikanin abin da ya faru a karbala kan Imam da sauran sahabbansa, da yadda aka nuna rashin imani da ta'addanci kan mumunai. 601455