IQNA

Taro Kan Matsayin Hijabin Musulunci A Kasar Labanan

Bangaren al'adu da fasaha; Wasu manazarta dam asana sun gudanar da wani zaman taro a kasar Labanan kan muhimmancin da mtsayin hijabin Musulunci a rayuwar zamantakewar jama'a.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga bangaren yada labaransa na labanan an bayyana cewa, wasu manazarta dam asana sun gudanar da wani zaman taro a kasar Labanan kan muhimmancin da mtsayin hijabin Musulunci a rayuwar zamantakewar jama'a. Bayanin ya ci gaba da cewa wasu daga cikin daliban makarantun mata sun tura wakilansu. Taron ya samu halartar daruruwan dalibai da masana da malaman jami'oi na kasar. 601625