Bangaren al'adu da fasaha: a karo na biyar mujallar ilimi ta Ummmul Islama a Sudan ta fito da kuma watsa ta.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar yada al'adun Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ketare da kuma kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi da musulmin duniya ta watsa rahoton cewa; a karo na biyar mujallar ilimi ta Ummmul Islama a Sudan ta fito da kuma watsa ta. Wannan mujalla tana kawo makaloli na ilimi da binciken masana da marubuta a duniya musulmi domin amfanar musulmin duniya a ko ina suke a doran kasa.
601516