Bangaren al'adu da fasaha; dakin nuna littafai da aka warewa ofishin yada al'adun Iran a kasar a wajen wannan kasuwar baje koli ta kasa da kasa ta littafai a Bugoritasa babban birnin kasar Mantenegro uta ce ta za dakin da yafi inganci a wannan baje koli.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci daga reshenta da ke hukumar yadawa da lura da al'adun Iran a ketare da kuma dangantaka ta kusa a tsakanin musulmi da kasashensu ta watsa rahoton cewa; dakin nuna littafai da aka warewa ofishin yada al'adun Iran a kasar a wajen wannan kasuwar baje koli ta kasa da kasa ta littafai a Bugoritasa babban birnin kasar Mantenegro uta ce ta za dakin da yafi inganci a wannan baje koli.Har ila yau a lokacin bude wannan kasuwar baje koli da lokacin gudawarwa da kuma lokacin rufe kasuwar baje kolin an samu halarata jami'an gwamnati da ministan al'adun na kasar.
602434