Bangaren al'adu da Fasaha: a farkon watan ramadana ne za a fara watsa fin din Hasan da Huseini (AS) a gidan talbijin din kasar Jodan .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci daga reshen cibiya da ke kasar Jodan bayan ta nakalto daga jaridar Dastur da ke fitowa a wannan kasa ta watsa rahoton cewa; : a farkon watan ramadana ne za a fara watsa fin din Hasan da Huseini (AS) a gidan talbijin din kasar Jodan .
Wannan fim din dai za ta nuna yadda lamura suka wakana da daukan darasi a rayuwar wadannan bayun Allah da kuma yadda rayuwarsu ta kasance.
601718